An tsaurara tsaro a jihar Bauchi
- Marubuci, Ishaq Khalid
- Sanya sunan wanda ya rubuta labari, BBC Africa, Abuja
An tsaurara matakam tsaro a kewayen ofishin hukumar zabe ta kasa dake jihar Bauchi, yayin da ake jiran sakamakon zaben gwamna daga kananan hukumomin jihar 20 bayan da jama’a suka kada kuri’a ranar Asabar.