'45, Everton 0-0 Arsenal
Arsenal ta fi yin nasara a kan Everton a Premier League sama da kowacce kungiya (ta ci wasa 33) sannan ta fi zira kwallo a wasanninta da Everton din (kwallo107) sama da yadda ta zira wa kowacce kungiya.
To ba mu san dai abin da zai faru ba a yu, sai bayan minti 90.