Kyawawan hotuna 10 na Gasar BBC na lokacin bazara

An wallafa

Ranakun da ake kwalla rana, da kuma washewar sararin samaniya, da ma guguwa - wadannan na daga cikin abubuwan da suka faru a bazarar na.

Mun zabo kayatattun hotunan da Sashen BBC da ke duba yanayi ya tattaro mana, domin ba ku damar zaben wanda kuke gani shi ne hoto mafi kyawu na bazarar 2020.

Hotuna goma da muka zabo suna kasan wannan rubutun. Za ku iya kada kuri'arku idan kuka shiga shafinmu.

An dauki matakan yin nesa-nesa da juna a yayin daukasr wadannan hotuna.

Cloud caps on Rum, photographed from the Isle of Canna, Scottish Inner Hebrides. Photo by Weather Watcher Donald from Canna.
Bayanan hoto, Hadari ya hada sosai a Rum, kuma an dauki wannan hoton ne daga tsibirin Canna, a yankin Scotland Inner Hebrides. Wani mai kallon yanayi ne mai suna Donald ya dauki hoton daga Canna.
Summer daisies in Brill, Buckinghamshire, by Weather Watcher Tora.
Bayanan hoto, Furanni a Brill, Buckinghamshire, kuma mai kallon yanayi Tora ce ta dauki hoton.
Lightning strikes across a double rainbow in Hednesford, Staffordshire, by Weather Watcher Crezz1993.
Bayanan hoto, An yi tsawa har bakan-gizo ya fito a Hednesford, Staffordshire, kuma wannan hotona na Crezz1993 ne.
Noctilucent clouds float in the night sky as the Neowise comet streaks past in Wellington, Telford. Photo by Weather Watcher Bigolives.
Bayanan hoto, Hadari na haduwa a sararin samaniyar a yayin da mashi ke keta sama a Wellington da ke Telford. Wanda ya dauki hoton: Bigolives.
Sea fog - also known as haar or sea fret - shrouds the ruins of Tantallon Castle in North Berwick. Coastal fog is produced when there is a large difference in the air and sea temperature. Photo by Weather Watcher lauriethecurmudgeon.
Bayanan hoto, Kumfar ruwa na tashi sama a kogin Tantallon da ke North Berwick. Hoto daga lauriethecurmudgeon.
A sky filled with cirrus uncinus clouds, often called mares' tails due to their likeness to horse tails, in Leicestershire. Photo by Weather Watcher Nehal.
Bayanan hoto, Hadari na shawagi a sararin samaniyar Leicestershire. Hoto daga Nehal.
Summer sunrise in Ringwood, Hampshire, by Weather Watcher heath observer.
Bayanan hoto, Rana na fitowa a Ringwood da ke Hampshire, kamar yadda wani mai kallon yanayi ya dauko wannan hoton.
The summit of Tal y Fan is illuminated by lightning. Photo taken from Llansanffraid Glan Conwy by Weather Watcher Grotty.
Bayanan hoto, Walkiya ta sauka a kan dutsen Tal y Fan inda ta haskaka shi. Hoto daga Grotty.
A fogbow spotted in St Martin's, Isles of Scilly. Also known as a white rainbow, cloud bow or ghost rainbow, the arc is formed when sunlight interacts with small water droplets contained in fog, mist or cloud. Photo by Weather Watcher CocoTik.
Bayanan hoto, Samaniyar St Martin's, a Tsibirin Scilly. Hoto daga CocoTik.
Morning mist in Compton Abbas Wood, Dorset. Photo by Weather Watcher Dorset Phantom.
Bayanan hoto, Raɓa ta sauka da safiya a Compton Abbas Wood, Dorset. Hoto daga Dorset Phantom.