Kyawawan hotuna 10 na Gasar BBC na lokacin bazara

An wallafa

Ranakun da ake kwalla rana, da kuma washewar sararin samaniya, da ma guguwa - wadannan na daga cikin abubuwan da suka faru a bazarar na.

Mun zabo kayatattun hotunan da Sashen BBC da ke duba yanayi ya tattaro mana, domin ba ku damar zaben wanda kuke gani shi ne hoto mafi kyawu na bazarar 2020.

Hotuna goma da muka zabo suna kasan wannan rubutun. Za ku iya kada kuri'arku idan kuka shiga shafinmu.

An dauki matakan yin nesa-nesa da juna a yayin daukasr wadannan hotuna.