BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Abin da muka sani kan sansanin sojin saman Jordan da Iran ke kai wa hari
Wata muhimmiyar cibiya ce ta ayyukan rundunar sojin sama ta ƙasar Jordan, sannan a baya-bayan nan wurin ya ƙara samun martaba a kuma yana taka muhimmiyar rawa a harkar tsaro a Gabas ta Tsakiya.
Kotu ta yanke wa jagororin ƙungiyar Ansaru hukuncin ɗaurin rai da rai a Najeriya
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Litinin 20 ga watan Yulin 2026.
Ƴanwasa 5 da suka samu manyan kyautuka a Gasar Kofin Duniya
A kowace Gasar Kofin Duniya da FIFA ke shiryawa takan lura da wasu ƴanwasan da suka fi fice a fannoni daban-daban domin karrama su kan rawan da suka taka a gasar.
Yadda aka kashe ɗalibai a musayar wuta tsakanin sojoji da ISWAP a Borno
Ƙasa da mako ɗaya bayan ceto ɗaliban da aka sace a jihar Oyo, kuma yayin da ake ci gaba da jiran ceto ƙananan yara ɗalibai da aka sace a Askira Uba da ke jihar Borno, wasu maharan sun far wa makarantar mata da ke Monguno a jihar Borno.
Da gaske ne burodi na ɗauke da guba?
Burodi ya zamo abincin karin kumallo a mafi yawan gidaje, watakila saboda sauƙin sarrafawa da yake da shi.
Abin da ya sa ake shakku kan INEC gabanin zaɓen 2027
Ƴan siyasa da wasu ɗai-ɗaikun mutane a Najeriya na ci gaba da nuna shakku akan Hukumar Zaɓen kasar INEC wajen gudanar da sahihin zaɓe a 2027
Sana'o'i takwas da za a iya farawa da Naira 100,000
Duk da yadda ake ganin fara kasuwanci na buƙatar babban jari, masana na cewa akwai sana'o'i da dama da mutum zai iya farawa da kuɗi kaɗan idan yana da kyakkyawan tsari da dabarun kula da jari.
Shin Kannywood na fina-finai game da matsalolin arewacin Najeriya?
Masu ruwa da tsaki a masana'antar - waɗanda su ne suke riƙe masana'antar - yawanci da kuɗinsu suke amfani, wanda hakan ya sa dole suke fara tunanin mayar da kuɗinsu da cin riba.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 21 Yuli 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 20 Yuli 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 20 Yuli 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 20 Yuli 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Sakamakon wasannin Gasar Kofin Duniya 2026
Dukkanin bayanan da suka kamata ku sani kan Gasar Kofin Duniya ta 2026
Wasanni
KAI TSAYE, Gasar Kofin Duniya: Tawagar Spain ta isa Madrid
An kammala Gasar Kofin duniya ta 2026 Spain ta lashe komai
Spain ta lashe Kofin Duniya na 2026 bayan doke Argentina
Gasar Kofin Duniya: Wannan shafi ne da ya kawo muku yadda Spain ta doke Argentina 1-0 domin lashe Kofin Duniya na 2026.
Arsenal ta dage kan Stones, Chelsea na harin Lacroix
Arsenal na duba yuwuwar ɗauko ɗan wasan John Stones, a matsayin wanda zai maye gurbin William Saliba da ya ke famad da rauni, Chelsea ta masta ƙaimi wajen ɗauko Maxence Lacroix, yayin da Hull City ke harin Leon Bailey, daga Aston Villa, da ƙarin wasu.
Messi, Maradona ko Pelé - wane ne gwarzon ɗanwasan duniya?
Messi mai shekara 39, ya zamo ɗanwasan Argentina da ya fi ɗaukar hankali a gasar kofin duniya ta 2026.
Me ya sa ƙasashen Turai suka fi mamaye Gasar Kofin Duniya ta 2026?
Ƙasashen Turai sun mamaye jadawalin Fifa, inda biyar daga cikin manyan ƙungiyoyi takwas daga Turai suka fito. Portugal, wadda take matsayi na bakwai, Spain ta fitar da ita a zagayen ƴan 16 na gasar bana.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Kilogiram na zinare nawa aka hada Kofin Duniya da shi?
Tarihin kofin da ake amfani da shi a yanzu ya fara ne daga shekarar 1974 bayan Brazil ta mallaki kofin Jules Rimet na dindindin.
Wasannin Hausawa na gargajiya da suka shuɗe da muhimmancinsu
BBC ta waiwayi baya domin tuna irin waɗannan wasannin tare da kuma ko suna da muhimmanci a yanzu.
Hanyoyi 4 da mace za ta iya ɗaukar ciki waɗanda suka saɓa wa al'ada
Akwai wasu hanyoyin da mace kan iya samun ciki da ba a saba gani ba, abin da wasu ke ganin ba zai yiwu ba.
Yadda ƙudirin dokar haramta wa'azi da talla a motocin haya ke tayar da ƙura a Najeriya
Dokar Haramta wa'azi da tallace tallace a cikin motocin haya na tayar da ƙura
Su wane ne waɗanda aka kama da zargin kitsa sace ɗaliban Oyo?
A makon jiya ne rundunar sojin Najeriya ta ce ta ceto dukkan ɗalibai da malamai su 44 da aka sace kimanin wata biyu da suka gabata daga makarantu a jihar Oyo.
Me ya bambanta ƴansandan jihohi da 'askarawan' da gwamnoni suka samar?
Tun kafin amincewa da ƙudurin kafa ƴansandan jihohi, gwamnoni da dama sun kafa rundunonin tsaro na cikin gida, kamar ƴan sa-kai, jami'an tsaron yanki da kuma askarawa, domin taimakawa wajen yaƙi da matsalar tsaro.
Za mu yi wa Amurka ɓarnar da ta fi ta baya- Iran
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Lahadi 19 ga wagan Yulin 2026
Mary Habila: Abin da muka sani kan mutuwar budurwa a gidan minista Umahi
Minista David Umahi ya ce kafin Mary Habila ta rasu, ta sanar da saurayinta cewa hancinta na zubar da jini.
Yadda mutumin da bai yi suna ba a siyasa zai zama Firaiministan Birtaniya
Saboda jam'iyyar Labour mai mulki ta yanke shawarar ba za ta gudanar da zaɓen shugabanci ba, sai dai za ta naɗa shi kai tsaye, ba a samu tattaunawa sosai kan manufofinsa ko salon mulkinsa ba.
Yadda matasan Najeriya ke rububin zama ƴansanda - Mutum nawa ake ɗauka?
A ɗaukar da hukumar ta yi na baya-bayan nan wato na 2025/26, masu neman shiga aikin sun kai 616,873 daga faɗin Najeriya.
Wace ce Aisha Achimugu da kotu ta ƙwacewa kadarori na biliyoyin kuɗi?
Hukumar EFCC ta ce bincikenta ya gano cewa biliyoyin nairori da kuma miliyoyin daloli sun riƙa shiga da fita cikin asusun bankuna da kamfanonin da ke da alaƙa da 'yar kasuwar.
Me ya sa rashin nasarar Ingila a hannun Argentina ta zama mafi raɗaɗi?
Shekarun baƙin cikin Ingila yanzu za su wuce 60, na rashin lashe kofin duniya, amma rashin nasara a hannun Argentina a wasan daf da karshe, zai kasance mafi muni da raɗaɗi a Gasar Kofin Duniya da ta buga.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.































































