BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
KAI TSAYE, 'Batun mashigar Hormuz ya fi na nukiliyar Iran muhimmanci a yanzu'
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Alhamis, 27 ga watan Agustan 2026.
Wane ne Khalid Mohammed, mutumin da 'ya tsara' hari mafi muni kan Amurka?
Mutumin da ake zargi da kitsa harin ranar 11 ga watan Satumban 2001 a Amurka, Khalid Sheikh Mohammed zai gurfana a gaban ƙuliya a watan Yunin 2028.
Harsuna 10 da Hausa ke barazanar shafe su a arewacin Najeriya
Wannan ya sanya Hausa ta zama harshe mafi rinjaye da mutane daga ƙabilu daban-daban ke amfani da shi wajen mu'amala da juna wanda hakan ya sa wasu ƙanana harsunan asali da dama ke fuskantar barazanar ɓacewa daga harshen Hausa.
Wane ne Ibrahim Masari, kuma mene ne tasirinsa a jam'iyyar APC?
Wasu na kiransa da "ɗan gaban goshi" a gwamnatin Bola Ahmed Tinubu. Shi ne babban mashawarcin na musamman ga shugaban ƙasa kan harkokin siyasa.
Sabbin dabarun da ƴanbindiga ke amfani da su don tara kuɗi a Najeriya
NFIU ta yi zargin cewa masu tara wa ƙungiyoyin kuɗi da ke zaune a ƙasashen waje na amfani da shafukan sada zumunta wajen neman wa ƙungiyoyin tallafi ta hanyar fakewa da ayyukan jin ƙai da tallafin ilimi, kamar yadda Jaridar Punch ta ruwaito.
Shin Isra'ila za ta iya samun galaba kan Turkiyya idan za su gwabza yaƙi?
Turkiyya ita ce ƙasa ta farko mai rinjayen Musulmi da ta amince da Isra'ila a matsayin ƙasa mai cin gashin kanta. Amma kusan shekara tamanin bayan haka, al'amura sun sauya sosai.
Su wane ne Hausawa kuma daga ina suka samo asali?
Hausawa mutane ne da suka yaɗu a wurare da dama na duniya, kuma suna daga cikin al'umma mafiya yawa a nahiyar Afirka.
Ba za a iya cimma yarjejeniyar diflomasiyya da Iran ba - Netanyahu
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Laraba 26 ga watan Agustan 2026.
Hausar AI: Nasara ko barazana ga harshen Hausa?
Masana dai suna ƙara himma wajen kira ga a rumgumi sabuwar fasahar domin a cewarsu, za ta sauƙaƙa ayyukan yau da kullum, inda a gefe guda kuma ake fargabar za ta raba mutane da aiki.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Yamma, 19:29, 27 Agusta 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 27 Agusta 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 27 Agusta 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 27 Agusta 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
Ko Bukayo Saka ya dawo kan ganiyarsa?
Ƙoƙarin Bukayo Saka a wasan farko na wannan kakar, wanda Arsenal ta samu gagarumar nasara, wanda ya sa wasu magoya bayan kungiyar suka fara yarda cewa Gunners za ta iya kare kambunta na Premier League.
KAI TSAYE, 'Har yanzu Barcelona ba ta yanke ƙauna ba kan Alvarez'
Wannan shafi na kawo muku labaran wasanni da kasuwar 'yan wasanni ta duniya daga nan BBC Hausa daga 24 zuwa 30 ga watan Agusta
Chelsea na son Scott, Marseille za ta hana Arsenal Paixao
Chelsea na son ɗaukar Alex Scott daga Bournemouth idan Fernandez ya tafi Man City, ita kuwa Marseille tana ganin za ta iya riƙe ɗan wasan gabanta na Brazil Igor Paixao duk da sha'awar da Arsenal da Sunderland ke nuna masa.
Manchester United na son Finn Jeltsch, Aston Villa ta taya Mateta
Aston Villa na zawarcin Jean-Philippe Mateta da Nicolas Jackson, Man United na bibiyar matashin dan baya Finn Jeltsch, yayinda Man City ke ci gaba da kokarin sayen Enzo Fernandez.
Man City na son Gakpo, United za ta raba Myles Lewis-Skelly da Arsenal
Manchester City ta shiga gogayyar neman Gakpo na Liverpool, Newcastle ta cimma yarjejeniya kan Gonzalez, yayin da Manchester United ke da kwarin gwiwar daukar Myles Lewis-Skelly na Arsenal.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
'Yan wasan Najeriya da za su haska a gasar Premier League ta 2026/27
A gasar Premier League ta 2026/27, za a ganin wasu matasan ’yan wasan Najeriya, inda kusan ’yan Super Eagles tara ke wakiltar kungiyoyi biyar daban-daban.
Me ya sa Atiku ya dage kan mayar da tallafin man fetur a Najeriya?
Batun cire tallafin man fetur na ci gaba da haifar da muhawara a Najeriya gabanin babban zaɓen ƙasar na 2027.
Yadda za ku kare yaranku daga kamuwa da cutar mashaƙo
Kimanin yara 50 ne suka mutu sakamakon ɓarkewar cutar diphtheria a jihar Kano.
Yadda Iran ta so ta kashe ɗaya daga cikin ƴaƴana – Netanyahu
Wannan bayani na Netanyahu ya nuna yadda ake ci gaba da zaman ɗarɗar tun bayan ɓarkewar yaƙin Iran da Amurka a watan Fabarairu
Abin da mazauna ƙauyukan da aka sace mutane 500 a jihar Niger suka shaida wa BBC
Kakakin ƴansanda Wasiu Abiodun ya shaidawa BBC cewa mahara sun kashe mutanen 40. Amma mahukunta a yankin sun ce ba za su iya tabbatar da yawan mutanen da aka kashe da kuma waɗanda aka yi garkuwa da su ba.
Ko matsin lambar Trump zai yi tasiri kan Iran a wannan karo?
Amurka ta ce ta kaddamar da “gagarumin hari kan tattalin arziki da hanyoyin hada-hadar kudin Iran a fadin duniya”.
Nawa ne kuɗin da mutum zai kashe idan zai yi takarar shugaban ƙasa a Najeriya?
Dokar zaɓen Najeriya ta bayyana adadin kuɗin da ƴan takara da jam'iyyun siyasarsu za su kashe a lokacin yaƙin neman zaɓe, sai dai tabbatar da tsarin na aiki wannan wani batu ne daban.
Gwamnan Gombe bai isa ya yi min ritaya a siyasa ba - Sanata Goje
Sanata Danjuma Goje ya kuma yi tsokaci a kan rahotannin da wasu ke yaɗawa cewa gwamnan Gombe Muhammad Inuwa Yahaya ya yi mashi ritayar siyasa ta la'akari da abin da ya faru.
Yaushe aka fara Mauludi, kuma wane ne ya fara shi?
A rana irin ta yau ta 12 ga watan Rabi'ul Awwal a duk shekara ne miliyoyin Musulmi a faɗin duniya ke bikin murnar zagayowar ranar da aka haifi Annabi Muhammadu tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi.
Ko Yari zai iya kawo wa Tinubu ƙuri'un ƴan Najeriya?
Sanata Abdulaziz Yari mai wakiltar Zamfara ta Yamma ne aka sanar a matsayin Darakta Janar na yaƙin neman zaɓen takarar shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu a karo na biyu.
BBC ta ga yadda Taliban ke mulki a Afghanistan
Gwamna Abdullah Sarhadi ya ba da kuɗin maganin wani yaro da ya karya hannu, sannan ya bayar da tallafi ga wani masallaci. Daga baya a ofishinsa da ke arewacin Afghanistan, wata tattaunawa mai ban mamaki ta gudana.
'Na ga kakana a cikin bidiyon da ƴan bindiga suka fitar a Neja'
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Talata 25 ga watan Agusta, 2026.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.






























































