Hotunan baje-kolin kayayyakin yaƙi da aka yi a Saudiyya

Saudiyya

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wasu mahalarta kenan da suka ziyarci taron baje-kolin makamai na duniya karon farko da Saudiyya ta yi a arewacin babban birnin ƙasar na Riyadh ranar Lahadi 6 ga watan Maris
An wallafa
Wasu matan Saudiyya

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, A ranar Talata kuma aka yi taron baje-kolin na mata zalla da zimmar nuna gudummawar matan a harkar tsaro
Gimbiya Reema Bint Bandar Bin Sultan

Asalin hoton, @SaudiEmbassyUSA

Bayanan hoto, Daga cikin waɗanda suka yi jawabi har da Gimbiya Reema Bint Bandar Bin Sultan, wadda iat ce jekadiyar Saudiyya a Amurka
Saudiyya

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Sauran matan da suka halarci taron sun haɗa Dana Stroul, mataimakiyar sakataren tsaro na yankin Gabas ta Tsakiya
Saudiyya

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, An nuna jiragen yaƙin Saudiyya yayin bikin na ranar Lahadi
Jirgin yaƙin Saudiyya marasa matuƙa

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Haka nan, mahalarta taron sun samu damar ganin jirgaen yaƙi marasa matuƙa mallakar ƙasar
Saudiyya

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Taron zai ci gaba da gudana tun daga 6 zuwa 9 ga watan Maris
Visitors attend Saudi Arabias first World Defense Show, north of the capital Riyadh, on March 6, 2022. (Photo by Fayez Nureldine / AFP) (Photo by FAYEZ NURELDINE/AFP via Getty Images)

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Baya ga jiragen yaƙi maras matuƙi da masu fukafuki, akwai ƙirar helikwafta
An employee works at Saudi Arabias first World Defense Show, north of the capital Riyadh, on March 6, 2022. (Photo by Fayez Nureldine / AFP) (Photo by FAYEZ NURELDINE/AFP via Getty Images)

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Taron na ranar Talata ya haɗa mata da yawa don tattauna aiki tare da zimmar haɓaka gudummawar matan a harkar tsaro
Visitors attend Saudi Arabias first World Defense Show, north of the capital Riyadh, on March 6, 2022. (Photo by Fayez Nureldine / AFP) (Photo by FAYEZ NURELDINE/AFP via Getty Images)

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Saudiyya na fatan ci gaba da bai wa mata ayyukan da a da aka haramta musu a ƙasar tun bayan zuwan Yarima Mai Jiran Gado Muhammad bn Salman