Amsoshin Takardunku 21/12/2024

Bayanan sautiLatsa hoton da ke sama domin sauraron shirin
An wallafa
Lokacin karatu: Minti 1

A cikin shirin namu na wannan mako mun kawo muku tarihin tsohon ma'aikacinmu, Elhadji Diori Coulibaly wanda ya shekar shekara 25 yana aiki da sashen Hausa na BBC.

Mun kuma amsa tabbaya game da tarihin Masarautar Borno da arewa maso gabashn Najeriya.

Haka kuma a cikin shirin - wanda Abdou Halilou ya gabatar - ya kuma binciko muku bayanan wata cutar dabbobi da ke kama mutane.