Coronavirus: Tarayyar Afirka ta ce mutum 387 suka warke a Afirka
Tarayyar Afirka ta ce mambobinta 48 sun bayar da rahoton jimillar mutum 5,413 da ke dauke da cutar coronavirus a nahiyar.
A sanarwar da ta fitar a Twitter ta ce adadin mutum 172 suka mutu sanadiyar cutar, yayin da kuma mutum 387 suka warke.
Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.
Karshen labarin da aka sa a X
















