, Bayern Munich 0–1 Paris Saint-Germain
Harry Kane ya buga kwallo daga gefen akwatin PSG, amma an tare ta.
Wannan ya nuna ɗan ƙara saƙarfi daga Bayern a wasan, amma har yanzu suna bukatar aƙalla ƙwallaye biyu domin farke wanda aka zura mata a raga gida da waje.