Tawagar Lionel Scaloni ta yi wasanni 10 a jere ba tare da an doke su ba, tare da jimillar cin kwallaye 29-2. Rashin nasara na karshe da suka yi shi ne a hannun Ecuador a watan Satumbar 2025.
Asalin hoton, Getty Images
Masu takarar kyautar takalmin zinare a bana
Shin Messi zai ci gaba da cin kwallaye?, Argentina v Cape Verde
Lionel Messi ya shiga wasa daga baya canji ya ci kwallo a wasan da Argentina ta doke Jordan da ci 3-1, ya zama mutum na farko a tarihi da ya ci kwallo a gasar cin kofin duniya a wasa bakwai a jere da cin kwallo 11 a tsakani.
A daren yau zai iya zama mutum na hudu da zai zira kwallaye a wasa na biyar a jere, kamar kwazon dan Brazil Leonidas (1934-38) da Vava (1958-62) da Gyorgy Sarosi na Hungary (1934-38).
Asalin hoton, Getty Images
Bambanci tsakanin Argentina da kuma Cape Verde, Argentina v Cape Verde
Asalin hoton, Getty Images
, Argentina v Cape Verde (
Asalin hoton, Getty Images
Bayani kan ƴan wasan da za su karawar, Argentina v Cape Verde
Kociyan, Argentina, Lionel Scaloni ya yi canji tara daga yan wasan da suka doke Jordan a karawar cikin rukuni, inda za a fara da kyaftin Lionel Messi.
Ƴan wasan Argentina 11: Martnez, Medina, Martinez, Romero, Molina, Almada, Fernandez, Mac Allister, De Paul, Martinez, Messi.
Asalin hoton, BBC Sport
Shi kuwa kociyan Cape Verde, Bubista canji biyar ya yi daga wadanda suka tashi ba ci a wasa da Saudiyya a cikin rukuni, inda zai fara da Steven Moreira, Sidny Cabral, Laros Duarte, Nuno da Costa da kuma Jovane Cabral.
Ƴan wasan Cape Verde 11: Vozinha, Cabral, Borges, Lopes, Moreira, Pina, Cabral, D Duarte, L Duarte, Mendes, Da Costa.
Asalin hoton, BBC Sport
Ga kuma kwazon Argentina, Argentina v Cape Verde
Asalin hoton, Getty Images
Cape Verde ta yi wasa uku ba a doke ta ba, Argentina v Cape Verde
Asalin hoton, Getty Images
Barkanmu da wannan lokacin
Za mu kawo muku wasan Argentina da Cape Verde a yanzu haka kai tsaye.
Duk wadda ta yi nasara za ta fuskanci Masar a zagayen yan 16.
Da fatan za ku tara za mu kawo muku wasan gaba
Za mu kawo muku wasan Argentina da Cape Verde idan an jima kadan.
Labarai da dumi-dumi, Masar ta kai zagayen yan 16 bayan doke Australia a bugun fenariti, Bugun Fenariti - Australia 2-4 Egypt
Asalin hoton, Getty Images
Masar ta kai zagayen yan 16, bayan da ta fitar da Australia a bugun fenariti.
PENALTY SCORED - Hossam Abdelmaguid, Penalties - Australia 2-4 Egypt
MISSING PENALTY - Lucas Herrington, Penalties - Australia 2-3 Egypt
PENALTY SCORED - Salah, Penalties - Australia 2-2 Egypt
PENALTY SCORED - Awer Mabil, Penalties - Australia 2-2 Egypt
PENALTY SCORED - Ramy Rabia, Penalties - Australia 1-2 Egypt
PENALTY SCORED - Jackson Irvine, Penalties - Australia 1-1 Egypt
PENALTY SCORED - Mahmoud Saber, Penalties - Australia 0-1 Egypt
, Penalties - Australia v Egypt
Kyaftin din Australia Harry Souttar ya dauki na farko ya buga ta yi sama sosai