KAI TSAYE, Gasar kofin duniya 2026: Masar ta kai zagayen ƴan 16 a karon farko a tarihi

Takaitaccen Bayanin Wasa

Gasar Kofin Duniya
- Zagayen ƙasashe 32
Australia 1 , Egypt 1 After extra time , Egypt win 4 - 2 on penalties
Australiya
Masar
After extra time
Masar ta yi nasara 4 - 2 a fenariti
Gama Wasa Australiya 1 , Masar 1,Hutun rabin lokaci Australiya 0 , Masar 1

Key Events

Australiya

  • Mohamed Hany Own Goal 55 minutes

Masar

  • Emam Ashour Goal 13 minutes
Ba da ƙwallo a ci
Masar,Karim Hafez (13 minutes)

Taƙaitattu

  • Wannan ne karo na farko da Masar ta haura wasannin cikin rukuni a gasar kofin duniya a tarihinta
  • Duk wadda ta yi nasara tsakanin Australia da Masar za ta kara da wadda ta kai zagayen gaba a wasan Argentina ko Cape Verde
  • Abin da ya kamata ku sani kan Gasar Kofin Duniya ta 2026
  • Nagelsmann ya ajiye aikin kociyan Jamus, bayan kasa yin abin kirki a gasar kofin duniya ta 2026
  • Za ku iya tafka muhara a shafnmu na sada zumunta a BBC Hausa Facebook
  • Ku shiga zaurenmu na BBC Hausa WhatsApp

Rahoto kai-tsaye

Mohammed Abdu tare da taimakon A1

  1. Da fatan za ku tara za mu kawo muku wasan gaba

    Za mu kawo muku wasan Argentina da Cape Verde idan an jima kadan.

  2. Labarai da dumi-dumi, Masar ta kai zagayen yan 16 bayan doke Australia a bugun fenariti, Bugun Fenariti - Australia 2-4 Egypt

    Egypt

    Asalin hoton, Getty Images

    Masar ta kai zagayen yan 16, bayan da ta fitar da Australia a bugun fenariti.

  3. PENALTY SCORED - Hossam Abdelmaguid, Penalties - Australia 2-4 Egypt

  4. MISSING PENALTY - Lucas Herrington, Penalties - Australia 2-3 Egypt

  5. PENALTY SCORED - Salah, Penalties - Australia 2-2 Egypt

  6. PENALTY SCORED - Awer Mabil, Penalties - Australia 2-2 Egypt

  7. PENALTY SCORED - Ramy Rabia, Penalties - Australia 1-2 Egypt

  8. PENALTY SCORED - Jackson Irvine, Penalties - Australia 1-1 Egypt

  9. PENALTY SCORED - Mahmoud Saber, Penalties - Australia 0-1 Egypt

  10. , Penalties - Australia v Egypt

    Kyaftin din Australia Harry Souttar ya dauki na farko ya buga ta yi sama sosai

  11. , Australia 1-1 Masar

    Australia ce za ta fara bugawa

  12. An kammala wasan sai bugun fenariti, Australia 1-1 Masar

    Za a fara da mutum biyar-biyar daga nan muga abin da zai faru.

  13. , Australia 1-1 Masar

    Australia ta yi bugun tazara daga gidan Masar, amma an yi karo tsakanin yan wasa biyu kowanne yana kwance. Alkalin wasa ya busa.

  14. Ausralia ta yi canjin mai tsaron raga, Australia 1-1 Egypt

    An saka dogon gola mai suna Mat Ryan ya maye gurbin Patrick Beach.

    Kowa ya san me hakan yake nufi cewar Ryan ya gwanance a tare fenariti.

    Bari mu gani an yi karin minti daya.

  15. , Australia 1-1 Masar

    An buga kwallon ba ta yi kyau ba, domin ta bugi masu tsaron baya ta je jifa, kenan kwallon ya bugi katanga.

  16. , Australia 1-1 Masar

    Hany na Masar ya yi keta an samu bugun tazara daga irin wajen da Australia ta farke kwallonta.

  17. , Australia 1-1 Masar

    Australia 1-1 Masar

    Asalin hoton, Getty Images

  18. , Australia 1-1 Masar

    Kamar wani karin karfi ne ya karu a tawagar Masar sai kokarin cin kwallo take, ko tana tunanin bugun fenariti tana da matsala, gwara ta kammala wasan tun yanzu.

  19. , Australia 1-1 Masar

    Salah ne ya buga kwana ta shiga cikin gidan Australia, amma yan baya sun fitar da ita.

  20. , Australia 1-1 Masar

    Sai yanzu ne Masara ta buga kwallo mai kyau ta yi bani in baka har ta kai ga Ashour ya samu dama ya buga a cikin gidan Australia, amma ta taba masu tsaron baya ta yi waje zuwa kwana.