Aubameyang ya kusa tabukawa, Leicester City 0-0 Arsenal
David Luiz ne ya hango Aubameyang a mashigar yadi na 18 din Leicester ya ba shi fasin a sama, inda shi kuma ya take ta amma sai dai 'yan baya sun kade ta zuwa bugun kwana.
Da Aubameyang ya samu yadda yake so da tuni labari ya sha bamban.
