Hotunan abubuwan da suka faru a Kannywood makon jiya

An fara nuna sabon fim din 'Mati A Zazzau' a gidajen sinima

Asalin hoton, Instagram/@rahamasadau

Bayanan hoto, An fara haska sabon fim din 'Mati A Zazzau' a gidajen sinima. Rahama Sadau da Sadiq Sani Sadiq na daga cikin taurarin fim din
An wallafa
Wasu jarumai a lokacin nadar fim din The Real Choice wanda Kabiru Musa Jammaje ya shirya

Asalin hoton, Instagram/@realabmaishadda

Bayanan hoto, Wasu jarumai a lokacin nadar fim din The Real Choice wanda Kabiru Musa Jammaje ya shirya, Labari - Zahradden Ibrahim Kalla
Sola Sobowale ce tare da takwaranta na Kannywood Ali Nuhu

Asalin hoton, Instagram/@realabmaishadda

Bayanan hoto, Haduwar masana'antar Kannywood da Nollywood a wuri daya. A nan tauraruwar Nollywood Sola Sobowale ce tare da takwaranta na Kannywood Ali Nuhu
'Karshen Tika Tiki...'

Asalin hoton, Instagram/@usmanmuazu20

Bayanan hoto, Fostar fin din 'Karshen Tika Tiki...' wanda ake ci gaba da haskawa a gidajen sinima
Yakubu Mohammed(dama) da wasu taurari a cikin fim din Maimuna wanda za a soma nunawa ranar Lahadi, tara ga watan Fabrairu

Asalin hoton, Instagram/@uzee_usman

Bayanan hoto, Yakubu Mohammed(dama) da wasu taurari a cikin fim din Maimuna wanda za a soma nunawa ranar Lahadi, tara ga watan Fabrairu
Mahifaiyar Halima Atete

Asalin hoton, Instagram/nuar_m_inuwa

Bayanan hoto, Mahifaiyar Halima Atete ta rasu
Aminu Alan waka tare da Nura M Inuwa

Asalin hoton, Instagram/nura_m_inuwa

Bayanan hoto, Aminu Alan waka, Baballe Hayatu, Nura M Inuwa da wata tauraruwa
Jaruman Kannnywood

Asalin hoton, Instagram/realsanidanja

Bayanan hoto, Taurarin Kannnywood a lokacin wata liyafa, ko za ku iya gaya mana sunayensu daga hannun dama zuwa hagu?
Karshen Tika Tiki

Asalin hoton, Instagram/@sheik_isa_alolo

Bayanan hoto, Ana ci gaba da nuna fim din 'Karshen Tika Tiki...'