Kalli hotunan yadda girgizar kasa ta yi barna a Indonesia

Otel din Roa Roa da ke Palu wanda ya rushe sakamakon girgizar kasa

Asalin hoton, GRANT DOTULONG

An wallafa
Wannan wata hanya ce da ke kusa da birnin Palu wadda ta toshe saboda zaftarewar kasa

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, Wannan wata hanya ce da ke kusa da birnin Palu wadda ta toshe saboda zaftarewar kasa
Wata gada a Palu da ta fadi saboda iftila'in tsunami da kuma girgizar kasa

Asalin hoton, EPA

Bayanan hoto, Wata gada a Palu da ta fadi saboda iftila'in tsunami da kuma girgizar kasa
Mutane na tsaye carko-carko a waje tun bayan afkuwar girgizar kasa a Palu

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, Mutane na tsaye carko-carko a waje tun bayan afkuwar girgizar kasa a Palu
Jami'an lafiya na yi wa wadanda suka samu rauni magani a Palu

Asalin hoton, EPA

Yadda girgizar kasa ta afkawa filin jirgin sama a Indonesia

Asalin hoton, EPA

Karanta wasu karin labaran