Kazamin damben Garkuwan Cindo da Autan dan Bunza

Bayanan bidiyo, Kazamin damben Garkuwan Cindo da Autan dan Bunza a Maraba
An wallafa

Autan dan Bunza da Garkuwan Cindo sun buga turmi biyu ba kisa a damben Lahadi da safe.

Autan dan Bunza daga Jamus da Garkuwan Cindo Guramada sun yi wasan ne a gidan damben Idris Bambarewa da ke karamar hukumar Karo a jihar Nasarawa, Najeriya.

Auta Garkuwa