Makaɗa da magoya bayan sojojin Nijar cikin hotunan Afirka

xc

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, 'Yan wasan ƙwallon ƙafar Afirka ta Kudu ke murnar tsallakawa zuwa wasan zagaye na biyu na gasar cin Kofin Duniya ta mata da ke gudana a New Zealand
An wallafa
x

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, A ranar Litinin Kabaka Ronald Muwenda Mutebi II ya gudanar da murnar cika shekara 30 da zama sarki Buganda da ke Uganda
x

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, Makaɗa da dama sun halarci bikin da aka gudanar a masarautar sarkin
z

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, Can ma a ƙasar Moroko ɗaururuwan mutane sun taru a birnin M'diq domin taya sarki Mohammed VI cika shekara 24 a kan karagar mulki.
z

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, Wasu maza sanye da kayan al'adun gargajiya na ƙabilar Tuareg da ke Aljeriya a bikin Sebeiba ranar Asabar a garin Djanet na ƙasar.
d

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, Ranar Alhamis kenan lokacin da magoya bayan sojojin mulkin Nijar ke gudanar da zanga-zangar goyon bayan ga sojojin.
s

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Ranar Laraba ne aka kuɓutar da 'yan ci-ranin Eritrea da na Habasha a gaɓar tekun Libya.