'Yan wasan Senegal suna atisaye
Filin wasa na 30 June
Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Labarai da bayanai kai-tsaye game da wasan karshe a Gasar Cin Kofin Kasashen Afirka AFCON 2019.
Umar Rayyan and Umar Mikail
Filin wasa na 30 June
Jama'a barka da shigowa wannan shafi wanda zai kawo maku labarai da bayanai kan wasan karshe na Gasar Cin Kofin Kasashen Afirka AFCON 2019.