Sai wani lokacin, Aljeriya ta lashe kofin Afirka karo na biyu
A za muka kawo karshen kawo bayanai da sharhi kan wasan karshe na lashe kofin Afirka.
Muna yi wa magoya bayan Aljeriya murna, tare da taya magoya bayan Senegal bakin ciki.
Sai wani lokacin.