Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.

Koma shafi mai hoto

Samu ƙarin bayani kan shafin tattalin data

Liverpool ta yi kaca-kaca da Barcelona

Labarai da sharhi game da yadda Liverpool da Barcelona ke karawa a wasan kusa da na karshe a gasar Zakarun Turai a filin wasa na Anfield.

Rahoto kai-tsaye

  1. Magoya bayan Barcelona lokacin da suke shewa

    Wasu magoya bayan Barcelona lokacin da suke shewa gabanin fara wasan.

  2. 'Yan Barcelona bayan isowarsu Anfield

  3. Salah da Firmino ba za su taka leda ba

    'Yan wasan Liverpool Mohamed Salah da kuma Roberto Firmino ba za su buga wasan ba saboda raunin da suka ji.

  4. Jama'a Barka da Yamma

    Jama'a barka da shigowa wannan shafi wanda zai kawo muku labarai da bayanai ka-tsaye kan karawar da za a yi tsakanin Liverpool da Barcelona a wasan kusa da na karshe a Gasar Zakarun Turai ranar Talata.