Kocin Barcelona, Liverpool 4 - 0 Barcelona
Kocin Barcelona Ernesto Valverde ya ce "Ni ban san ta yadda wannan wasan zai shafi aikina ba, amma dole koci ya dauki alhalkin duk abin da ya faru.
"Abin takaici ne a wurinmu, karo na biyu kenan da haka take faruwa da su".