Mane ya rama wa Liverpool, Real Madrid 1-1 Liverpool
Ya jefa kwallon ne bayan an bugo kwana
Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Real Madrid ta yi nasarar lashe kofin Zakarun Turai karo na uku a jere bayan ta doke Liverpool ci 3-1 a wasan karshe da suka fafata a birnin Kiev na Ukraine.
Awwal Ahmad Janyau
Ya jefa kwallon ne bayan an bugo kwana
Saura Kiris ta rama
Liverpool sun koma tsaron gida
Saura kiris Isco ya ci
Babu ci amma an zubar da hawaye kafin hutun rabin lokaci
Sau biyar Liverpool ta lashe kofin Zakarun Turai. Ko a bana za ta iya lashe kofin?
Kamar ficewar Salah ya karya guiwar Liverpool
Nacho ya canje shi
Benzema ya yi satar gida.
Ko fitar Salah ta yi tasiri ga 'yan wasan Liverpool?
Ya fita fili yana kuka