Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Yadda Real Madrid ta lashe kofin Zakarun Turai
Real Madrid ta yi nasarar lashe kofin Zakarun Turai karo na uku a jere bayan ta doke Liverpool ci 3-1 a wasan karshe da suka fafata a birnin Kiev na Ukraine.
Rahoto kai-tsaye
Awwal Ahmad Janyau
Saura kiris Madrid ta kara, Real Madrid 2-1 Liverpool
Bale ya ci irin kwallon Ronaldo, Real Madrid 2-1 Liverpool
Liverpool ta fi yawan cin kwallaye a gasar Zakarun Turai a bana, Real Madrid 0-0 Liverpool
Liverpool ta ci kwallaye 46 a gasar zakarun Turai a bana, kuma Mohamed Salah ne ya ci kwallaye 11, Firmono 10, Mane 10.
Saura minti 14 a hure wasa, Real Madrid 2-1 Liverpool
Benzema ya yi satar gida, Real Madrid 2-1 Liverpool
Madrid sun dawo suna matsawa Liverpool, Real Madrid 2-1 Liverpool
Saura kiris Ronaldo ya ci, Real Madrid 2-1 Liverpool
Robertson ne ya kabe kwallon a kusa da ragar Liverpool
Real Madrid ta koma tsaron gida, Real Madrid 2-1 Liverpool
Mane ya daki karfi, Real Madrid 2-1 Liverpool
Saura kiris ya rama wa Liverpool
Yadda Gareth Bale ya ci Liverpool, Real Madrid 2-1 Liverpool
Ya ci irin kwallon da Ronaldo ya ci a bana a ragar Juventus
Yadda Benzema ya ci Liverpool, Real Madrid 2-1 Liverpool
Yadda Mane ya ci Real Madrid, Real Madrid 2-1 Liverpool
Bale ya ci irin kwallon da Ronaldo da ya ci Juventus, Real Madrid 2-1 Liverpool
Bale, Real Madrid 2-1 Liverpool
Liverpool sun koma baya, Real Madrid 1-1 Liverpool
Yadda Ramos ya yi wa Salah keta, Real Madrid 1-1 Liverpool
Ya ja hannunsa har ya kai shi kasa ya lankwasa hannun
Bale ya canji Isco, Real Madrid 1-1 Liverpool
Real Madrid ta yi canji
Saura Kiris Isco ya ci, Real Madrid 1-1 Liverpool
Yanzu kwallo ta dawo sabuwa, Real Madrid 1-1 Liverpool