Muna yi wa masu bibiyar wannan shafi barka da warhaka. Nasidi Adamu Yahaya da Mustapha Musa Kaita ne za su kawo muku labarai da rahotanni, ciki har da hotuna da bidiyo, kan shirye-shiryen da ake yi na gudanar da zaben Najeriya, wada za a yi ranar Asabar, 16 ga watan Fabrairu. Za ku iya tafka muhawara a shafukanmu na sada zumunta. Latsa nan
Bayanai da martani kan dage zaben Najeriya
Wannan shafi na kawo muku labarai da rahotanni da bayanai har ma da martani kan matakin da hukumar zaben Najeriya ta dauka na dage zaben.
Rahoto kai-tsaye
Nasidi Adamu Yahya and Mohammed Abdu
