Senegal ta kasa kai labari
Senegal ta kasa tsallakewa zuwa zagaye na biyu a gasar cin kofin duniya bayan Colombia ta doke ta 0-1 a wasan rukuni na karshe da suka fafata.
Rahoto kai-tsaye
Abdulwasiu Hassan and Awwal Ahmad Janyau
Senegal ta samu fanareti, Senegal 0-0 Colombia
Colombia ta samu bugun tazara, Senegal 0-0 Colombia
Amma golan Senegal ya fitar da kwallon
Senegal ta canza salon zubin 'yan wasa, Senegal 0-0 Colombia
A karon farko Senegal ta fara wasa da Balde da Gassama da Kouyate

Asalin hoton, Getty Images
Senegal na matsawa Colombia, Senegal 0-0 Colombia
Senegal ta samu bugun tazara, Senegal 0-0 Colombia
Amma golan Colombia ya kama kwallon
'Yan Afirka na bayan Senegal, Senegal 0-0 Colombia
Senegal ce kasa tilo da ta rage a Afirka da ke fatan tsallakewa zuwa zagaye na biyu.
Idan har aka fitar da Senegal zai kasance an fitar da dukkanin kasashen Afirka daga gasar a Rasha.

Asalin hoton, FIFA
An fara wasa, Senegal 0-0 Colombia
'Yan wasan da za su buga wasa, Senegal 0-0 Colombia
Kauce wa XYa kamata a bar bayanan X?Gargadi: BBC ba za ta dauki alhakin bayanan da aka wallafa a shafukan da ba nata ne ba.Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.
Karshen labarin da aka sa a X
Japan na fafatawa da Poland, Japan 0-0 Poland
Japan ma maki daya take nema
Senegal tana neman maki daya, Senegal 0-0 Colombia
Yadda matsayin Senegal yake a rukunin H.

Senegal kasa tilo da ta rage a Afirka, Senegal 0-0 Colombia
Gumurzu ne tsakanin Sadio Mane na Senegal da Rademel Falcao na Colombia.
Dukkaninsu sun ci kwallo daya a raga a wasannin da suka gabata.
Kauce wa XYa kamata a bar bayanan X?Gargadi: BBC ba za ta dauki alhakin bayanan da aka wallafa a shafukan da ba nata ne ba.Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.
Karshen labarin da aka sa a X
An fito fili, Senegal 0-0 Colombia
Yadda 'yan wasan Senegal suka isa fili, Senegal 0-0 Colombia
Kauce wa XYa kamata a bar bayanan X?Gargadi: BBC ba za ta dauki alhakin bayanan da aka wallafa a shafukan da ba nata ne ba.Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.
Karshen labarin da aka sa a X
Barka da shigowa wannan shafin, Senegal 0-0 Colombia
Jama'a, barkanku da shigowa wannan shafin inda za mu kawo muku fafatawar Senegal da Colombia.