Bakin koci daya tilon da ya je gasar
Senegal 0-0 Colombia
Kocin Senegal, Aliou Cisse, shi kadai ne bakin kocin da ya je wannan gasar kofin duniyar. A yanzu kuma shi ne ke jagorancin kasar Afirka daya tilo da ta saura a gasar.
Kocin na Senegal dai shi ne kocin da ya fi karancin shekaru a cikin masu horar da 'yan wasa a gasar.

Asalin hoton, Getty Images





