Barkanmu da shiga shirin
Barkanmu da haɗuwa a shafin labarin wasanni kai-tsaye.
Ku biyo mu domin gabatar da sharhi da bayanan wasanni a fadin ɗuniya.
Za ku iya tafka muhawara a BBC Hausa Facebook da bibiyan abubuwan dake wakana a fanni wasanni a WhatsApp.
