Labarai da dumi-dumi, NNPP ta kama hanyar lashe zaɓen gwamnan Kano

Asalin hoton, Family
Alƙaluman da hukumar zaben Najeriya INEC ta tattara sun nuna cewa Abba Kabir Yusuf na jam'iyyar NNPP ya kama hanyar samun nasarar zama gwamnan Kano.
Ƙaramar hukuma ta ƙarshe da aka bayyana ita ce Dala, wacce sai da aka tura jami'an tsaro na musamman domin taho da sakamakon, saboda matsalar tashin hankali.
Ga yadda sakamakon na baya-bayannan nan ya kasance
Ƙaramar hukumar Dala
ADP 607
APC 28,880
NNPP 54794
PDP 239
Ƙaramar hukumar Nasarawa
ADP 505
APC 38,952
NNPP 53,434
PDP 480
Ƙaramar hukumar Birni da kewaya (Municipal)
ADP 1,297
APC 30,264
NNPP 47,351
PDP 359
Ƙaramar hukumar Gwarzo
ADP 78
APC 26,881
NNPP 25,419
PDP 377
Ƙaramar hukumar Bebeji
APC 14,782
NNPP21.001
PDP 254
Ƙaramar hukumar Fagge
ADP 235
APC 17,452
NNPP 23,015
PDP 540
Ƙaramar hukumar Ungoggo
ADP 378
APC 24,644
NNPP 33,111
PDP 819
Ƙaramar hukumar Tarauni
ADP 417
APC 21,276
NNPP 31,333
PDP 321
Ƙaramar hukumar Gwale
ADP 448
APC 21,548
NNPP 39,460
PDP 638






