Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Yadda aka fafata a wasannin Premier mako na 14
Shafi ne da ke kawo maku rahotanni da sharhi kan wasannin Premier League kai-tsaye yayin da suke faruwa.
Rahoto kai-tsaye
Buhari Muhammad Fagge and Umar Mikail
Newcastle 0-0 Man City, Newcastle 0-0 Man City
Da yake Newcastle a gida take, tana kai kora kamar yadda ya dace. Sai dai City ta fi rike kwallon ya zuwa yanzu.
Tawagar Man City, Newcastle 0-0 Man City
Barka, Newcastle 0-0 Man City
Jama'a barkanmu da sake saduwa a makon wasannin Premier na 14.
Buhari Fagge ne da Umar Mikail ke maku barka da hutun karshen mako.