Tottenham na kara tabarbarewa, Tottenham 0-0 Sheffield United
Tottenham ta gaza kai hari na-ci a minti 45 din farko a wasan Premier, wanda wannan ne karon farko da hakan ta faru a kowane wasa a gida a gasar Premier, tun wasan da Tottenham din ta yi da Manchester United a Wembley a watan Junairu.