Eid El-Maulud: Wasu hotunan yadda aka yi bikin Maulidi a fadin duniya

An wallafa

Musulmi a kasashen duniya daban-daban sun gudanar da bukukuwan maulud, inda da dama suka yi tattaki da tarukan yabo ga Annabi Muhammad SAW.

Ranar 12 ga watan Rabiul Awwal ake bikin bikin Maulidi domin murnar zagayowar ranar haihuwar Annabi Muhammad.

Wasu matan yankin Sulawesi a Indonesia suna rabon abinci a Masallaci a ranar Maulidi

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wasu matan yankin Sulawesi a Indonesia suna rabon abinci a Masallaci a ranar Maulidi
Musulmi suna buga mandiri domin bikin murnar zagoyowar ranar haihuwar Manzon Allah a Kauyen Sidondo II na Indonesia

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Musulmi suna buga mandiri domin bikin murnar zagoyowar ranar haihuwar Manzon Allah a Kauyen Sidondo II na Indonesia
Wasu mutanen yankin Kashmir na India sun jerin gwano suna rera wake na yabon Annabi SAW domin murnar zagayowar ranar haihuwarsa.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wasu mutanen yankin Kashmir na India sun jerin gwano suna rera wake na yabon Annabi SAW domin murnar zagayowar ranar haihuwarsa.
Wasu musulmi a yankin Lamu na Kenya suna buga mandiri a bikin maulidi

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wasu musulmi a yankin Lamu na Kenya suna buga mandiri a bikin maulidi
Zaman taron Maulidi a Bauchin Najeriya ƙarƙashin jagorancin Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Asalin hoton, Other

Bayanan hoto, Zaman taron Maulidi a Bauchin Najeriya ƙarƙashin jagorancin Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Dubban mutane ne suka halarci bikin Maulidin da aka gudanar filin wasa na Abubakar Tafawa Balewa a garin Bauchi, arewacin Najeriya

Asalin hoton, Other

Bayanan hoto, Dubban mutane ne suka halarci bikin Maulidin da aka gudanar filin wasa na Abubakar Tafawa Balewa a garin Bauchi, arewacin Najeriya
Wasu musulmi suna zikiri da karatu a gaban abinci daban daban da aka yi tanadi domin murnar ranar zagayowar ranar Annabi SAW a tsakiyar yankin Sulawasi a Indonesia

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wasu musulmi suna zikiri da karatu a gaban abinci daban daban da aka yi tanadi domin murnar ranar zagayowar ranar Annabi SAW a tsakiyar yankin Sulawasi a Indonesia
Wasu musulmin Kenya suna tattaki domin bikin maulidi a yankin Lamu

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wasu musulmin Kenya suna tattaki domin bikin maulidi a yankin Lamu
Bikin Maulidi a Ghana
Bayanan hoto, Taron bikin Maulidi a birnin Accra na Ghana