Hajj 2020: Hotunan yadda aka gudanar da Arafat

Arafat

Asalin hoton, Twitter/@HaramainInfo

Bayanan hoto, A ranar Alhamis ne Alhazan bana suka isa filin Arfa domin gudanar da addu'o'i da sauran ibadu yayin Aikin Hajji
An wallafa
Hujjaj are near Jabal Ar Rahmah following strict physical distancing.

Asalin hoton, HaramainInfo

Bayanan hoto, Wasu Alhazai kusa da Jabal Ar Rahman
Wasu Alhazai kenan yayin da suka isa filin Arfa

Asalin hoton, HaramainInfo

Bayanan hoto, Wasu Alhazai kenan yayin da suka isa filin Arfa
Wasu daga cikin Alhazan bana yayin da suke bayar da tazara a tsakani a filin Arfa.

Asalin hoton, HaramainInfo

Bayanan hoto, Wasu daga cikin Alhazan bana yayin da suke bayar da tazara a tsakani a filin Arfa.
..

Asalin hoton, HaramainInfo

Bayanan hoto, Wani Alhaji kenan yayin da ya ke Sallah a filin Arfa
..

Asalin hoton, HaramainInfo

Bayanan hoto, Irin abincin da aka bai wa Alhazai a filin Arfa
..

Asalin hoton, HaramainInfo

Bayanan hoto, Wasu Mahajatta mata kenan kan dutsen Arfa suna addu'a
...

Asalin hoton, HaramainInfo

Bayanan hoto, Wasu Mahajatta maza kenan kan dutsen Arfa suna addu'a