Kun san wainar da aka toya a Kannywood makon jiya?

A karshen makon jiya ne fitacciyar tauraruwa Nafisah Abdullahi (ta uku daga hagu) ta yi bikin zagayowar shekara wanda wasu abokan aikinta suka halarta...

Asalin hoton, Instagram/@nafeesat_official

Bayanan hoto, A karshen makon jiya ne fitacciyar tauraruwa Nafisah Abdullahi (ta uku daga hagu) ta yi bikin zagayowar shekara wanda wasu abokan aikinta suka halarta...
An wallafa
A nan kuma Ibrahim Yamu Baba tare da wata tauraruwa a cikin fim din Sambisa 2 wanda za a fitar nan ba da dadewa ba, a cewarsa.

Asalin hoton, Instagram/real_yamubaba

Bayanan hoto, A nan kuma Ibrahim Yamu Baba tare da wata tauraruwa a cikin fim din Sambisa 2 wanda za a fitar nan ba da dadewa ba, a cewarsa.
Wani matashi a gaban fostar fim din Mati a Zazzau wadda aka ajiye a kofar sinima ta Filmhouse da ke Kano. Za a soma nuna fim din ranar balwai ga watana Fabrairu.

Asalin hoton, Instagram/@rahamasadau

Bayanan hoto, Wani matashi a gaban fostar fim din Mati a Zazzau wadda aka ajiye a kofar sinima ta Filmhouse da ke Kano. Za a soma nuna fim din ranar bakwai ga watan Fabrairu.
Sani Danja rke da bindga a wani fim...ya wallafa wannan hoto ne a shafinsa na Instagram ranar Laraba

Asalin hoton, Instagram/@sanidanja_

Bayanan hoto, Sani Danja rke da bindga a wani fim...ya wallafa wannan hoto ne a shafinsa na Instagram ranar Laraba.
Shin an nada Yakubu Mohammed a sarautar gaske ce ko kuwa sarautar fim ce?

Asalin hoton, Instagram/@yakubmohammed_

Bayanan hoto, Shin an nada Yakubu Mohammed a sarautar gaske ne ko kuwa sarautar fim ce?
Darakta Bashir Maishadda(dama) da tauraron fina-finan kudancin Najeriya, Enyinna Nwigwe a wajen daukar fim din Kannywood mai taken #THERIGHTCHOICEMOVIE a karshen mako

Asalin hoton, Instagram/@realabmaishadda

Bayanan hoto, Darakta Bashir Maishadda (hagu) da tauraron fina-finan kudancin Najeriya, Enyinna Nwigwe a wajen daukar fim din Kannywood mai taken #THERIGHTCHOICEMOVIE a karshen mako