Cikin hotuna: An bai wa dabbobin dawa kyautukan Kirsimeti

An wallafa

A 'yan kwanakin an bai wa dabbobin gidajen namun daji kyaututtukan Kirsimeti rana guda kafin ta zo, kunshe cikin kwalaye kuma cike da abinci.

Ga kadan daga cikinsu daga kasashen Faransa da New Zealand da Jamus da Colombia.

Wani aku yana bude kyautarsa da aka kunshe a kwalin Kirsimati a wajen garin Christchurch na kasar New Zealand

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wani aku yana bude kyautarsa da aka kunshe a kwalin Kirsimeti a wajen garin Christchurch na kasar New Zealand
Wani biri a yankin Orana yana murnar kyautar Kirsimati

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wani biri a yankin Orana yana murnar kyautar Kirsimeti da aka ba shi
Wasu damisa suna bude tasu kyuatar a Orana

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wasu damisa suna bude tasu kyuatar a Orana
Cheetahs explored packages filled with treats

Asalin hoton, Getty Images

Wasu birai suna bude abincin Kirsimati a wani gidan zoo a kasar Faransa

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, Wasu birrai suna bude abincin Kirsimeti a wani gidan zoo a kasar Faransa
Presentational white space
Squirrel monkeys explore their Christmas package

Asalin hoton, AFP

Giwaye ma ba a bar su a baya ba, yayin da suke bude tasu kyautar a kasar Jamus

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, Giwaye ma ba a bar su a baya ba, yayin da suke bude tasu kyautar a kasar Jamus
A kasar Colombia, wani biri na warkajaminsa da tasa kyautar

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, A kasar Colombia, wani biri na warkajaminsa da tasa kyautar
Wata bakar damisa a gidan zoo na Cali da ke kasar Colombia da tata kyautar

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, Wata magen juda a gidan zoo na Cali da ke kasar Colombia da tata kyautar
Har yanzu dai a Cali, wani zaki yana ci daga kwalin kyautarsa

Asalin hoton, EPA

Bayanan hoto, Har yanzu dai a Cali, wani zaki yana ci daga kwalin kyautarsa
Wani birin yana bincika tasa kyautar a Cali

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, Wani birin yana bincika tasa kyautar a Cali

Dukkan hotunan suna da hakkin mallaka