Hotunan rikicin kin jinin baki a Afirka Ta Kudu

'Yan sandan Afirka ta Kudu na sintiri a unguwar Alexandra ta birnin Johannesburg ran 3 ga watan satumbar 2019 bayan da rikicin kin jinin baki ya barke a birnin. Rikicin ya sake barkewa a dare na biyu a birnin na Johannesburg inda daruruwan mutane suka yi tattaki a tituna ranar 2 ga watan satumba a wani mataki da ba a saba ganin irinsa ba na nuna tsananin kin jinin baki. Irin wannan rikicin na barkewa lokaci-lokaci a Afirka ta Kudu inda 'yan kasar da yawa ke zargin 'yan ci-rani da haddasa rashin ayyukan yi musamman ma ayyukan hannu.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, 'Yan sandan Afirka ta Kudu na sintiri a unguwar Alexandra ta birnin Johannesburg ran 3 ga watan satumbar 2019 bayan da rikicin kin jinin baki ya barke a birnin. Rikicin ya sake barkewa a dare na biyu a birnin na Johannesburg inda daruruwan mutane suka yi tattaki a tituna ranar 2 ga watan satumba a wani mataki da ba a saba ganin irinsa ba na nuna tsananin kin jinin baki.
An wallafa
Wani jami'in tsaro na farin kaya na sintiri a unguwar Alexander a birnin Johannesburg ranar 3 ga watan satumba, 2019.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wani jami'in tsaro na farin kaya na sintiri a unguwar Alexander a birnin Johannesburg ranar 3 ga watan satumba, 2019.
Rikici ya barke a dare na biyu a unguwar Alexander a birnin Johannesburg inda daruruwan mutane suka yi tattaki a tituna ranar 2 ga watan satumba a wani mataki da ba a saba ganin irinsa ba na nuna tsananin kin jinin baki.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Jami'an tsaro na farin kaya a lokacin da rikicin ya barke. Rikici ya barke a dare na biyu a unguwar Alexander a birnin Johannesburg inda daruruwan mutane suka yi tattaki a tituna ranar 2 ga watan satumba a wani mataki da ba a saba ganin irinsa ba na nuna tsananin kin jinin baki.
Jami'an tsaro na karawa da barayi a lokacin rikicin kin jinin baki ran 2 ga watan satumba 2019 a birnin Johannesburg a Afirka ta Kudu.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Jami'an tsaro na karawa da barayi a lokacin rikicin kin jinin baki ran 2 ga watan satumba 2019 a birnin Johannesburg a Afirka ta Kudu.
An sace kaya tare da kona shaguna a wasu unguwannin Johannesburg, wanda mafi yawa shagunan baki ne.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, An sace kaya tare da kona shaguna a wasu unguwannin Johannesburg, wanda mafi yawa shagunan baki ne.
Magajin garin Lardin Gauteng David Makura yana magana da manema labarai a unguwar Alexander da ke Johannesburg.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Magajin garin Lardin Gauteng David Makura yana magana da manema labarai a unguwar Alexander da ke Johannesburg.
Wani bako yana dauke kayansa daga wani shago da aka fasa a Johannesburg ranar 3 ga watan Satumbar, 2019

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wani bako yana dauke kayansa daga wani shago da aka fasa a Johannesburg ranar 3 ga watan Satumbar, 2019