Wadanne tambayoyi ku ke da su game da zuwa duniyar wata?

Duniyar wata

Asalin hoton, Getty Images

An wallafa

A ranar Talata 16 ga watan Yuli ne aka cika shekara 50 da dan adam ya fara zuwa duniyar wata.

A don haka ne BBC take gayyatar ku da ku aiko da duk tambayar da kuke da ita kan wannan tarihi, za mu amsa muku a cikakkiyar makala.