Atletico ta lashe Europa League

Diago Simeone

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Diago Simeone ya taba lashe wa Atletico Madrid Europa League a kakar 2011/12
An wallafa

Kungiyar Atletico Madrid ta lashe kofin Zakarun Turai na Europa a bana, bayan ta ci Marseille 3-0 a wasan da suka kara a Lyon.

Wannan shi ne kofi na uku da Atletico ta lashe kofin, ita kuwa Marseille ba ta taba cin kofin ba.

A ranar 26 ga watan Mayu ne za a buga wasan karshe a babbar gasar Zakatun Turai tsakanin Liverpool da Real Madrid a birnin Kiev din Ukraine.

Wasu hotunan yadda 'yan wasan Atletico suka yi murna a Lyon.

Atletico Madrid

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Kwallo biyu Antoine Griezmann ya ci a ragar Olympique Marseille
Atletico Madrid

Asalin hoton, Getty Images

Atletico Madrid

Asalin hoton, Getty Images

Atletico Madrid

Asalin hoton, Getty Images