Dukkan cefanen da aka yi a Premier League a bana

An wallafa

A tsakar daren ranar Alhamis 1 ga watan Satumbar 2022 aka rufe kasuwar saye da sayar da 'yan kwallo a Ingila, wadda ta fara ci tun daga 10 ga watan Yunin 2022.

An yi cinikayyar domin fuskantar kakar 2022/23, inda ake sa ran sake bude kasuwar a farkon Janairun 2023.

A Premier League an kashe sama da fam biliyan 2,015.8m, inda aka dauki 'yan kwallo 143.

Mohammed Abdu ya hada rahoto kan dukkan cinikayyar da aka yi a gasar Premier da kungiyoyi 20 suka yi.

Kungiyoyin Premier League sun kashe dan karen kudi wajen sayen 'yan kwallo a bana fiye da cefanen da aka yi a Sifaniya La Liga ko Italian Serie A da kuma gasar Bundesliga ta Jamus.

Tara daga kungiyoyi 20 da ke Premier sun kashe kudi wajen daukar 'yan wasa kan sama da fam miliyan 100.

Leiceter City ce wadda ba ta yi cefane da yawa ba, wadda ta dauki Alex Smithies (Kwantiragi ya kare, Cardiff City da kuma Wout Faes daga Reims kan £15.3m. Reims)

Kungiyoyin da suka kashe sama da fam miliyan 100 a bana:

Arsenal £118.9m

Chelsea £251.1m

Manchester City £125.6m

Manchester United £214.2m

Newcastle £122.4

Nottingham Forest £145.8m

West Ham £163.8m

Wolverhampton £122.9m

Wasu tarihin da aka kafa bayan cinikayyar bana:

  • Chelsea ce kan gaba a yawan kashe kudin sayo 'yan kwallo a bana a tarihin Premier League, wadda ta kashe £251.1m.
  • Manchester United ta kafa tarihin daukar dan wasa mafi tsada a tarihinta, bayan da ta sayo Antony daga Ajax kan £85.5m.
  • Nottingham Forest ta dauki 'yan kwalllo da yawa fiye da kowacce kungiya a Burtani, wadda ta dauki 21.

Jerin cefanen da aka yi a dukkan kungiyoyin Premier League 20:

ARSENAL

 

Marquinhos (£3.2m, Sao Paulo)

Fabio Vieira (£31.5m, Porto)

Matt Turner (£5.7m, New England Revolution)

Gabriel Jesus (£47m, Manchester City)

Oleksandr Zinchenko (£31.5m, Manchester City)

Kudin da ta sayo ‘yan wasa: £118.9m

 

ASTON VILLA

 

Philippe Coutinho (£17m, Barcelona)

Boubacar Kamara (Kwantiragi, Marseille)

Diego Carlos (£26m, Sevilla)

Robin Olsen (£3m, Roma)

Ludwig Augustinsson (Aro, Sevilla)

Leander Dendoncker (£13.5m, Wolverhampton)

Jan Bednarek (Aro, Southampton)

Kudin da ta sayo ‘yan wasa: £63m

BOURNEMOUTH

 

Ryan Fredericks (Kwantiragi ya kare, West Ham United)

Joe Rothwell (Kwantiragi ya kare, Blackburn Rovers)

Marcus Tavernier (£10.7m, Middlesbrough)

Neto (Kwantiragi ya kare, Barcelona)

Marcos Senesi (£13.5m, Feyenoord)

Jack Stephens (aro, Southampton)

Kudin da ta sayo ‘yan wasa: £24.2m

 

BRENTFORD

 

Aaron Hickey (£14.9m, Bologna)

Keane Lewis-Potter (£17.1m, Hull City)

Thomas Strakosha (Kwantiragi ya kare, Lazio)

Ben Mee (Kwantiragi ya kare, Burnley)

Mikkel Damsgaard (£13.5m, Sampdoria)

Kudin da ta sayo ‘yan wasa: £45.4m

 

BRIGHTON & HOVE ALBION

 

Julio Enciso (£10.4m, Libertad Asuncion)

Simon Adingra (£7.2m, FC Nordsjaelland)

Levi Colwill (aro, Chelsea)

Pervis Estupinan (£16m, Villarreal)

Billy Gilmour (£9.4m, Chelsea)

Kudin da ta sayo ‘yan wasa: £43m

 

CHELSEA

 

Raheem Sterling (£50m, Manchester City)

Kalidou Koulibaly (£34.2m, Napoli)

Omari Hutchinson (Kwantiragi ya kare, Arsenal)

Gabriel Slonina (£12.3m, Chicago Fire)

Carney Chukwuemeka (£20m, Aston Villa)

Marc Cucurella (£55m, Brighton & Hove Albion)

Wesley Fofana (£72.4m, Leicester City)

Pierre-Emerick Aubameyang (£10.8m, Barcelona)

Denis Zakaria (aro, Juventus)

Kudin da ta sayo ‘yan wasa: £251.1m

 

CRYSTAL PALACE

 

Malcolm Ebiowei (Kwantiragi ya kare, Derby County)

Sam Johnstone (Kwantiragi ya kare, West Bromwich Albion)

Cheick Doucoure (£20.3m, Lens)

Chris Richards (£10.8m, Bayern Munich)

Kudin da ta sayo ‘yan wasa: £31.1m

 

EVERTON

 

James Tarkowski (Kwantiragi ya kare, Burnley)

Ruben Vinagre (aro, Sporting Lisbon)

Dwight McNeil (£20m, Burnley)

Conor Coady (aro, Wolverhampton Wanderers)

Amadou Onana (£33m, Lille)

Neal Maupay (£10.6m, Brighton & Hove Albion)

Idrissa Gueye (£9m, Paris Saint-Germain)

James Garner (£15.7m, Manchester United)

Kudin da ta sayo ‘yan wasa: £84.8m

 

FULHAM

 

Joao Palhinha (£18m, Sporting Lisbon)

Andreas Pereira (£8.5m, Manchester United)

Manor Solomon (a, Shakhtar Donetsk)

Kevin Mbabu (£6.4m, Wolfsburg)

Bernd Leno (£3m, Arsenal)

Shane Duffy (aro, Brighton & Hove Albion)

Issa Diop (£15m, West Ham United)

Layvin Kurzawa (aro, Paris Saint-Germain)

Willian (Kwantiragi ya kare)

Carlos Vinicius (£4.5m, Benfica)

Daniel James (aro, Leeds United)

Kudin da ta sayo ‘yan wasa: £55.3m

 

LEEDS UNITED

 

Brenden Aaronson (£22.2m, Red Bull Salzburg)

Rasmus Kristensen (£9m, Red Bull Salzburg)

Marc Roca (£10m, Bayern Munich)

Darko Gyabi (£5.2m, Manchester City)

Tyler Adams (£20m, RB Leipzig)

Luis Sinisterra (£22.5m, Feyenoord)

Sonny Perkins (Kwantiragi ya kare, West Ham United)

Joel Robles (Kwantiragi ya kare, Real Betis)

Wilfried Gnonto (£4.1m, FC Zurich)

Kudin da ta sayo ‘yan wasa: £99.1m

 

LEICESTER CITY

 

Alex Smithies (Kwantiragi ya kare, Cardiff City)

Wout Faes (£15.3m, Reims)

Kudin da ta sayo ‘yan wasa: £15.3m

 

LIVERPOOL

 

Fabio Carvalho (£5.3m, Fulham)

Darwin Nunez (£67.5m, Benfica)

Calvin Ramsay (£4.4m, Aberdeen)

Arthur Melo (aro, Juventus)

Kudin da ta sayo ‘yan wasa: £77.2m

 

MANCHESTER CITY

 

Erling Braut Haaland (£51.2m, Borussia Dortmund)

Stefan Ortega (Kwantiragi ya kare, Arminia Bielefeld)

Kalvin Phillips (£43.9m, Leeds United)

Sergio Gomez (£11m, Anderlecht)

Manuel Akanji (£15.8m, Borussia Dortmund)

Kudin da ta sayo ‘yan wasa: £125.6m

 

MANCHESTER UNITED

 

Tyrell Malacia (£13.5m, Feyenoord)

Christian Eriksen (Kwantiragi ya kare, Brentford)

Lisandro Martinez (£51.6m, Ajax)

Casemiro (£63.6, Real Madrid)

Antony (£85.5m, Ajax)

Martin Dubravka (aro, Newcastle United)

Kudin da ta sayo ‘yan wasa: £214.2m

 

NEWCASTLE UNITED

 

Matt Targett (£15m, Aston Villa)

Nick Pope (£10.4m, Burnley)

Sven Botman (£33.3m, Lille)

Alexander Isak (£63m, Real Sociedad)

Kudin da ta sayo ‘yan wasa: £122.4m

 

NOTTINGHAM FOREST

 

Taiwo Awoniyi (£17.5m, Union Berlin)

Dean Henderson (aro, Manchester United)

Giulian Biancone (£9m, Troyes)

Moussa Niakhate (£9m, Mainz 05)

Omar Richards (£7.7m, Bayern Munich)

Neco Williams (£18m, Liverpool)

Wayne Hennessey (Kwantiragi ya kare, Burnley)

Brandon Aguilera (£855k, LD Alajuelense)

Lewis O'Brien (£8.5m, Huddersfield Town)

Harry Toffolo (£2.2m, Huddersfield Town)

Jesse Lingard (Kwantiragi ya kare, Manchester United)

Orel Mangala (£11.7m, Stuttgart)

Emmanuel Dennis (£20m, Watford)

Cheikhou Kouyate (Kwantiragi ya kare, Crystal Palace)

Remo Freuler (£7.6m, Atalanta BC)

Morgan Gibbs-White (£27m, Wolverhampton Wanderers)

Hwang Ui-jo (£3.6m, Bordeaux)

Renan Lodi (aro, Atletico Madrid)

Willy Boly (£2.3m, Wolverhampton Wanderers)

Josh Bowler (£2.1m, Blackpool)

Loic Bade (aro, Rennes)

Kudin da ta sayo ‘yan wasa: £145.8m

 

SOUTHAMPTON

 

Mateusz Lis (Kwantiragi ya kare, Altay)

Gavin Bazunu (£12.6m, Manchester City)

Armel Bella-Kotchap (£9m, VfL Bochum)

Romeo Lavia (£11.1m, Manchester City)

Joe Aribo (£6.4m, Rangers)

Sekou Mara (£11.7m, Bordeaux)

Ainsley Maitland-Niles (aro, Arsenal)

Samuel Edozie (Ba a fayyace kudin ba, Manchester City)

Juan Larios (Ba a fayyace kudin ba, Manchester City)

Duje Caleta-Car (£9m, Marseille)

Kudin da ta sayo ‘yan wasa: £59.8m

 

TOTTENHAM HOTSPUR

 

Ivan Perisic (Kwantiragi ya kare, Inter Milan)

Fraser Forster (Kwantiragi ya kare, Southampton)

Yves Bissouma (£25m, Brighton & Hove Albion)

Richarlison (£60m, Everton)

Clement Lenglet (aro, Barcelona)

Djed Spence (£13.2m, Middlesbrough)

Destiny Udogie (£15.1m, Udinese)

Cristian Romero (£45m, Atalanta BC)

Kudin da ta sayo ‘yan wasa: £152.9m

 

WEST HAM UNITED

 

Nayef Aguerd (£30m, Rennes)

Alphonse Areola (£8m, Paris Saint-Germain)

Flynn Downes (£9.6m, Swansea City)

Gianluca Scamacca (£32.4m, Sassuolo)

Maxwel Cornet (£17.5m, Burnley)

Thilo Kehrer (£10m, Paris Saint-Germain)

Emerson Palmieri (£13.9m, Chelsea)

Lucas Paqueta (£38.7m, Lyon)

Kudin da ta sayo ‘yan wasa: £163.8m

 

WOLVERHAMPTON WANDERERS

 

Hwang Hee-chan (£15m, RB Leipzig)

Nathan Collins (£20.5m, Burnley)

Goncalo Guedes (£27m, Valencia)

Matheus Nunes (£38m, Sporting Lisbon)

Sasa Kalajdzic (£16.2m, Stuttgart)

Boubacar Traore (aro, Metz)

Kudin da ta sayo ‘yan wasa: £122.9m