'Yan wasan Premier da ke jinya tun kan fara kakar 2024/25

Leny Yoro

Asalin hoton, Getty Images

An wallafa
Lokacin karatu: Minti 2

Cikin watan Agusta za a fara kakar Premier League ta 2024/25, sai dai tun kan nan wasu 'yan kwallon na jinya.

Kungiyoyin da za su kara a gasar bana da dama sun je Amurka da sauran kasashe domin yin atisayen tunkarar kakar bana.

Tuni kuma wasu na yin cefane don kara karfin kungiyoyin a fafatawar bana da ake ganin za ta yi zafi matuka.

Manchester City ce mai rike da kofin Premier League na bara, wadda sai a ranar karshe aka tantance mai kofin tsakaninta da Arsenal, wadda ta yi ta biyu.

Cikin wasannin atisayen tunkarar kakar bana da ake yi, Newcastle United da Everyon sune keda 'yan wasa shida kowacce da ke jinya.

'Yan wasa biyar ne a Manchester United ke jinya ciki har da sabon mai tsaron baya da ta dauka a bana, Leny Yoro, wanda ya ji rauni a wasa da Arsenal.

Jerin 'yan wasan Premier League da ke jinya kan fara kakar bana

Kieran Tierney

Asalin hoton, Getty Images

Arsenal

Kieran Tierney

Takehiro Tomiyasu

Aston Villa

Boubacar Kamara

Bournemouth

Tyler Adams

Enes Unal

David Brooks

Brentford

Rico Henry

Josh Dasilva

Ben Mee Ankle

Igor Thiago

Brighton and Hove Albion

Solly March

Evan Ferguson

Pervis Estupinan

Joao Pedro

Chelsea

Moises Caicedo

Asalin hoton, Getty Images

Moises Caicedo

Nicholas Jackson

Everton

Nathan Patterson

Vitalii Mykolenko

Jarrad Branthwaite

James Tarkowski

Iliman Ndiaye

Idrissa Gueye

Ipswich Town

Nathan Broadhead

Harry Clarke

Ali Al-Hamadi

Cameron Humphreys

Leicester City

Jamie Vardy

Liverpool

Andy Robertson

Asalin hoton, Getty Images

Andy Robertson

Curtis Jones

Manchester United

Tyrell Malacia

Leny Yoro

Rasmus Hojlund

Marcus Rashford

Antony

Newcastle United

Matt Targett

Sven Botman

Lewis Miley

Jamaal Lascelles

Joe Willock Achilles

Callum Wilson

Tottenham

Richarlison

Asalin hoton, Getty Images

  • Richarlison
  • Fraser Forster
  • Destiny Udogie

West Ham United

  • Edson Alvarez

Wolverhampton Wanderers

  • Leon Chiwome
  • Enso Gonzalez