Ku san Malamanku tare da Sheikh Muhammad Buhari limamin Mile 12

An wallafa

Sheikh Muhammad Buhari Yakubu, shi ne shugaban ƙungiyar izala ta jihohin kudu maso yamma a Najeriya, Kuma shi ne babban limamin masallacin mile 12 a Lagos.

Ya yi bayanin tarihinsa da gwagwarmayarsa ta neman ilimi, inda har ta mayar da shi Najeriya daga Ghana.