Ku san Malamanku tare da Sheikh Muhammad Buhari limamin Mile 12

Bayanan bidiyo, Kusan Malamanku tare da Sheik Muhammad Buhari Yakubu
An wallafa

Sheikh Muhammad Buhari Yakubu, shi ne shugaban ƙungiyar izala ta jihohin kudu maso yamma a Najeriya, Kuma shi ne babban limamin masallacin mile 12 a Lagos.

Ya yi bayanin tarihinsa da gwagwarmayarsa ta neman ilimi, inda har ta mayar da shi Najeriya daga Ghana.