Damben da Ali Kanin Bello ya doke Yalo dan Zuru
An wallafa
Ranar Lahadi Ali Kanin Bello ya doke Yalo dan Zuru a gidan wasa da ke Marabar 'Nyanya a jihar Nasarawa, Najeriya.
Ali Kanin Bello daga Arewa ya yi nasara a kan Yalo dan Suru Guramada a turmi na biyu.

Asalin hoton, BBC Hausa







