Zaɓen 2023: Abin da ya kamata ku sa a ranku kafin fita kaɗa ƙuri'a
An wallafa
Yayin da ya rage saura kwana 20 a fara kaɗa ƙuri'a a babban zaɓen Najeriya na 2023, abin da ya kamata masu zaɓe su ƙudurce a ransu shi ne; idan ba ku gyara ƙasarku yanzu ba sai yaushe?
Ku kalli wannan bidiyon na jan hankali da BBC Hausa ta shirya tare da haɗin gwiwar Gidauniyar MCArthur domin ganin dalilin da ya sa ya zama wajibi ku fita kaɗa ƙuri'a.








