Tattakin jan hankali kan kawo karshen bautar da yara da tursasa musu yin aiki a Najeriya
An wallafa
A ranar Juma'a ne wasu mutane suka yi tattaki na jan hankula akan kawo karshen bautar da yara da tarsasa musu yin aiki a babban birnin Najeriya Abuja.
Bello Habeeb Galadanchi ya halarci wannan gangami ga kuma rahoton da ya haɗa.






