Champions League: Abubuwan da ya faru a wasannin Talata

Asalin hoton, Getty Images
An buga wasa takwas a Champions League ranar Talata, karawa ta uku-uku a cikin rukuni.
Ga sakamakon wasannin da aka buga
FC Bayern Munich 5 : 0 FC Viktoria Plzen
Olympique Marseille 4 : 1 Sporting
Liverpool 2 : 0 Glasgow Rangers
Inter Milan 1 : 0. FC Barcelona
Ajax Amsterdam 1 : 6 Napoli
Club Brugge 2 : 0 Atletico Madrid
FC Porto 2 : 0 Bayer 04 Leverkusen
Eintracht Frankfurt 0 : 0 Tottenham

Asalin hoton, Getty Images
Wasannin da suka buga a tarihin haduwa a tsakaninsu
Ajax Amsterdam da Napoli
2022/23
Champions League Talata 4 ga watan Oktoban 2022
- Ajax Amsterdam 1 : 6 Napoli
1969/1970
Fairs Cup Laraba 21 ga watan Janairun 1970
- Ajax 4 - 0 Napoli
Fairs Cup Laraba 10 ga watan Disambar 1969
- Napoli 1 - 0 Ajax
Liverpool da Glasgow Rangers
2022/23
Champions League Talata 4 ga watan Oktoban 2022
- Liverpool 2-0 Rangers
Wasan da za su buga na gaba
12 ga watan Oktoban 2022
- Napoli da Ajax
- Rangers da Liverpool
Yadda teburi yake bayan buga wasa uku-uku
Rukunin farko
- Napoli 3 3 0 0 3 13 2 11 9
- Liverpool 3 2 0 1 3 5 5 0 6
- Ajax 3 1 0 2 3 6 8 -2 3
- Rangers 3 0 0 3 3 0 9 -9 0

Asalin hoton, Getty Images
Wasannin da suka buga a tarihin haduwa a tsakaninsu
Club Brugge da Atletico de Madrid
2022/23
Champions League Talata 4 ga watan Oktoban 2022
- Club Brugge 2 : 0 Atletico Madrid
2018/2019
Champions League Talata 11 ga watan Disambar 2018
- Club Brugge 0 - 0 Atl Madrid
Champions League Laraba 3 ga watan Oktoban 2018
- Atl Madrid 3 - 1 Club Brugge
1977/1978
European Cup We 15Mar 1978
- Atl Madrid 3 - 2 Club Brugge
European Cup Laraba 1 ga watan Maris 1978
- Club Brugge 2 - 0 Atl Madrid
Porto da Bayer 04 Leverkusen
2022/23
Champions League Talata 4 ga watan Oktoban 2022
- FC Porto 2 : 0 Bayer 04 Leverkusen
2019/2020
Europa League Alhamis 27 ga watan Fabrairun 2020
- Porto 1 - 3 B Leverkusen
Europa League Alhamis 20 ga watan Fabrairun 2020
- B Leverkusen 2 - 1 Porto
Wasa na gaba da za su buga
12 Ga watan Oktoban 2022
- Atlético Madrid da Club Brugge
- Bayer Leverkusen da Porto
Yadda teburi yake bayan buga wasa uku-uku
Rukuni na biyu
- Club Brugge 3 3 0 0 3 7 0 7 9
- B. Leverkusen 3 1 0 2 3 2 3 -1 3
- Porto 3 1 0 2 3 3 6 -3 3
- Atletico Madrid 3 1 0 2 3 2 5 -3 3

Asalin hoton, Getty Images
Yanzu za ku iya samun labaran BBC Hausa kai-tsaye a wayoyinku.
Latsa nan domin shiga
Karshen Whatsapp
Wasannin da suka buga a tarihin haduwa a tsakaninsu
FC Bayern Munich da Viktoria Plzen
2022/23
Champions League Talata 4 ga watan Oktoban 2022
- FC Bayern Munich 5 : 0 FC Viktoria Plzen
2013/2014
Champions League Talata 5 ga watan Nuwambar 2013
- Viktoria Plzen 0 - 1 B Munich
Champions League Laraba 23 ga watan Oktoban 2013
- B Munich 5 - 0 Viktoria Plzen
Inter Milan da Barcelona
2022/23
Champions League Talata 4 ga watan Oktoban 2022
- Inter Milan 1-0 Barcelona
2019/2020
Champions League Talata 10 ga watan Disambar 2019
- Inter 1 - 2 Barcelona
Champions League Laraba 2 ga watan Oktoban 2019
- Barcelona 2 - 1 Inter
2018/2019
Champions League Talata 6 ga watan Nuwambar 2018
- Inter 1 - 1 Barcelona
Champions League Laraba 24 ga watan Oktoban 2018
- Barcelona 2 - 0 Inter
2009/2010
Champions League Laraba 28 ga watan Afirilun 2010
- Barcelona 1 - 0 Inter
Champions League Talata 20 ga watan Afirilun 2010
- Inter 3 - 1 Barcelona
Champions League Talata 24 ga watan Nuwambar 2009
- Barcelona 2 - 0 Inter
Champions League Laraba 16 ga watan Satumbar 2009
- Inter 0 - 0 Barcelona
2002/2003
Champions League Laraba 26 ga watan Fabrairun 2003
- Inter 0 - 0 Barcelona
Champions League Talata 18 ga watan Fabrairun 2003
- Barcelona 3 - 0 Inter
1969/1970
Fairs Cup Laraba 4 ga watan Fabrairu 1970
- Inter 1 - 1 Barcelona
Fairs Cup Laraba 14 ga watan Janairun 1970
- Barcelona 1 - 2 Inter
1959/1960
Fairs Cup Laraba 30 ga watan Satumbar 1959
- Inter 2 - 4 Barcelona
1958/1959
Fairs Cup Alhamis 7 ga watan Mayun 1959
- Barcelona 4 - 0 Inter
Wasan da za su buga na gaba
12 ga watan Oktoban 2022
- Barcelona da Inter Milan
- Viktoria Plzeň da Bayern Munich
Yadda tebur yake bayan buga wasa bibiyu
Rukuni na uku
- Bayern 3 3 0 0 3 9 0 9 9
- Inter 3 2 0 1 3 3 2 1 6
- Barcelona 3 1 0 2 3 5 4 1 3
- Polzen 3 0 0 3 3 1 12 -11 0

Asalin hoton, Getty Images
Wasannin da suka buga a tarihin haduwa a tsakaninsu
Olympique Marseille da Sporting
2022/23
Champions League Talata 4 ga watan Oktoban 2022
- Marseille 4-1 Sporting
Eintracht Frankfurt da Tottenham
2022/23
Champions League Talata 4 ga watan Oktoban 2022
- Frankfurt 0-0 Tottenham
1981/1982
Euro Cup Winners Cup Laraba 17 ga watan Maris 1982
- E Frankfurt 2 - 1 Tottenham
Euro Cup Winners Cup Laraba 3 ga watan Maris 1982
- Tottenham 2 - 0 E Frankfurt
Wasa na gaba da za su buga
Ranar 12 ga watan Oktoban 2022
- Tottenham da Frankfurt
- Sporting da Marseille
Yadda tebur yake bayan wasa bibiyu
Rukuni na hudu
Sporting 3 2 0 1 3 6 4 2 6
Tottenham 3 1 1 1 3 2 2 0 4
Frankfurt 3 1 1 1 3 1 3 -2 4
Marseille 3 1 0 2 3 4 4 0 3









