Dalilin da ya sa 'yan bindiga 80 suka yi saranda a Nijar

An wallafa

Shirin Gane Mini Hanya na wannan makon ya duba dalilin da ya sa 'yan bindiga fiye da 80 suka yi saranda a Nijar cikin rahoto na musamman.