Dalilin da ya sa 'yan bindiga 80 suka yi saranda a Nijar

Bayanan sautiDanna hoton sama ku saurari Shirin Gane Mini Hanya na wannan makon
An wallafa

Shirin Gane Mini Hanya na wannan makon ya duba dalilin da ya sa 'yan bindiga fiye da 80 suka yi saranda a Nijar cikin rahoto na musamman.