Masu jinya da za su Kofin Duniya a Qatar da wadanda suka hakura

World Cup 2022

Asalin hoton, BBC Sport

An wallafa

Hukumar kwallon kafa ta duniya Fifa za ta gudanar da Gasar Cin Kofin Duniya a Qatar daga 20 ga watan Nuwamba zuwa 18 ga watan Disambar 2022.

Fitattun 'yan wasa da dama ne za su wakilci kasashensu a karawar da tawagogi 32 za su kece raini a tsakaninsu a karon farko.

A karshen mako na ranar Lahadi 13 ga watan Nuwamba ake sa ran kammala fafatawar mako a Premier da Serie A da Bundesliga da Ligue 1 daga nan sai a yi hutu sai bayan Gasar Kofin Duniya.

BBC tta hada rahoto kan 'yan wasan da ke jinya, amma za a je da su Qatar da wadanda suka hakura a wasannin bana.

Tawagar Ingila

Wadanda ba za su buga Kofin Duniya ba

  • Dominic Calvert-Lewin 
  • Reece James
  • Kyle Walker-Peters
  • Ben Chilwell

Wadanda za su je Qatar

Kyle Walker

Kalvin Phillips

Tawagar Wales

Wanda ba zai je Gasar Kofin duniya ba

  • Tom Lawrence 

Wadanda za su je Qatar

  • Gareth Bale
  • Joe Allen

Tawagar Faransa

Tom Lawrence

Asalin hoton, Rex Features

Wadanda ba za su buga Kofin Duniya ba

  • N'Golo Kante
  • Paul Pogba 
  • Wesley Fofana
  • Anthony Martial

Wadanda za su je Qatar

  • Lucas Hernandez 
  • Raphael Varane

Tawagar Brazil

Wanda zai buga Gasar Cin Kofin Duniya ba

  • Richarlison

Tawagar Portugal

Wadanda ba za su buga Kofin Duniya ba

  • Diogo Jota 
  • Pedro Neto

Wadanda za su Qatar

  • Pepe
  • Nuno Mendes

Tawagar Jamus

Wadanda ba za su buga Kofin Duniya ba

  • Timo Werner
  • Marco Reus

Wadanda za su je Qatar

  • Leroy Sane
  • Manuel Neuer

Tawagar Netherlands

Georginio Wijnaldum

Asalin hoton, Getty Images

Wanda ba zai buga Gasar Kofin Duniya ba

  • Georginio Wijnaldum

Tawagar Sifaniya 

Wanda ba zai buga Gasar Kofin duniya ba

  • Kepa Arrizabalaga

Tawagar Argentina

Wanda ba zai buga Gasar Kofin duniya ba

  • Giovani lo Celso

Wanda zai je Qatar

  • Paulo Dybala
  • Angel di Maria

Tawagar Amurka

Wadanda ba za su buga Gasar Kofin Duniya ba

  • Chris Richards 
  • Daryl Dike
  • Miles Robinson

Tawagar Senegal

Wanda zai je Qatar

  • Sadio Mane

Tawagar Mexico

Wadanda ba za su buga Gasar Kofin Duniya ba

  • Raul Jimenez:  
  • Jesus Corona

Tawagar Koriya ta Kudu

Wanda zai je Qatar

  • Son Heung-min

Tawagar Croatia

Wanda zai je Qatar

  • Marcelo Brozovic

Tawagar Uruguay

Wanda zai je Qatar

  • Ronald Araujo

Tawagar Poland

Wanda ba zai buga Gasar Kofin duniya ba

  • Jakub Moder

Tawagar Canada

Wadanda za su je Qatar

  • Atiba Hutchinson
  • Alphonso Davies

Tawagar Morocco

Wanda ba zai buga Gasar Kofin duniya ba

  • Imran Louza

Tawagar Japan

Wanda ba zai buga Gasar Kofin duniya ba

  • Yuta Nakayama