Kungiyar dambe ta Najeriya za ta gudanar da dambe a Katsina da yin taro
An wallafa
Lokacin karatu: Minti 1
Tun daga ranar Juma'a ƙungiyar damben gargajiya ta Najeriya da ta hada da Kudu da Arewa da Gudamaɗa karkashin jagorancin Alhaji Tanko Daraktan Magina.
Za ta gudanar da babban taro na kasa a jihar Katsina, daga ciki za a tattauna tsakanin mambobi da yin manyan damben gargajiya da karrama duk mutanen da suka bayar da gudunmuwar da wasan gargajiyan ya ci gaba.
Za a karkare taron ranar Lahadi da yammaci.






