Tokyo 2020 Olympics: Ƴan tseren Afrika da za ku kalla

An wallafa

A baya an yi niyyar yin wasannin gasar Olympic ne a 2020, amma saboda annobar cutar korona, sai aka ɗaga sai 20221. A yayin da ake fara Gasar Olympic a Tokyo ranar 23 ga watan Yulin 2021, mun yi duba kan ƴan tseren Afirka da za su fafata a gasar.

Waɗannan ƴan tsere an zaɓo su ne daga fannin wasanni daban-daban waɗanda waɗansu ba a faye yin su a nahiyar ba, yayin da waɗansu sun saba da wasannin gasar Olympic ko kuma wannan ne karo na farko da za su yi.

Tsarin yadda aikin ya kasance

Waɗannan ƴan tseren Afirkan suna wakiltar yankunan nahiyar daban-daban. An zabe su ne saboda rawar da suka taka a Gasar Olympic, da yawan kambunan da suka taɓa samu da kuma bajintarsu a harkokin wasanni.

Waɗanda suka yi aikin:

Tattara bayanai Nkechi Ogbonna da Princess Abumere da Muthoni Muchiri. Tsarawa Olaniyi Adebimpe da Millicent Wachira. Tsarawa a kan intanet Purity Birir. Sauran ɓangarori Sally Morales da kuma Celestine Karoney.

HOTUNA:

Getty Images, The International Basketball Federation, AFP, Nigerian News, Nigerian Rowing Canoeing and Sailing Federation, Nigerianews, Mekseb Debesay, Sailing Club of Mozambique, Giana Farouk, EPA, Press Focus/News Pix via PA, Erwythereyet via Twitter, Bruce Viaene via Olympics, ClimbZA, DW via Club of Mozambique.